About Darul Shukur
Taimaka koda da Naira daya ne don mu bunkasa addinin Allah (SWT) ya isa sako da sako a duniya. Allah Ya saka da Al-jannah Firdaus.
Kar ka/kibari a barka/ki a baya wajen taimakawa addinin Allah ta kowane hali. Muhadu mu taimaka domin bunkasa wannan shafi mai albarka, saboda wannan ita ake cewa sadakatul jariyah. Har bayan rayuwarka/ki zaka/ki rika samun lada.
Daure ka/ki sanya naka/ki jari. Allah Ya bada ikon yakar shaidan kuma Ya bada ikon taimakawa don yada addinin musulunchi gaba.
Muna godiya.
Recent supporters
Be the first one to support Darul Shukur.